Da dumi dumi AN BAIWA ALHAJI MUNTARI SA'IN KATSINA

Da dumi dumi  AN BAIWA ALHAJI MUNTARI SA'IN KATSINA

 Sarkin Katsina Alhaji Abdulmuminu Kabir ya tabbatarwa Alhaji Muntari Amadu Na Funtuwa da sarautar Sa'in Katsina sarautar da mahaifin shi yayi kafin rasuwar shi. Alhaji Muntari Sa'i shi ne babban xa ga marigayin wanda Allah ya karbi rayuwar shi a ranar alhamishin da ta gabata

Post a Comment

Previous Post Next Post