Da dumi dumi DAN AGAJI YA TSINCI KUDIN GUZURI WANI MANIYACI YA MAYAR GA MAI SU A KATSINA

Da dumi dumi DAN AGAJI YA TSINCI KUDIN GUZURI WANI MANIYACI YA MAYAR GA MAI SU A KATSINA
Daga Kabir Ahmed S/Kuka
Wani dan kungiyar agaji na Izala ya cintsi kudin guzurin wani maniyaci mai suna Ibrahim Lawal Makeri ya kuma mayar da kudin ga mai. Dan agaji mai suna Salisu Magaji Bakori ya cintsi wadannan kudi na Dala dari a sansanin alhazai na Katsina.
Karin bayani nan gaba kadan acikin bidiyon yadda ya mayar da kudin

Post a Comment

Previous Post Next Post