ANA FARGABAR JUYIN MULKI A SENEGAL.

ANA FARGABAR JUYIN MULKI A SENEGAL. 
Yanzu haka babu layin tauraron dan adam(internet) a kasar Senegal sanadiyar rikicin siyasar cikin gida wadda ake zargin shugaban kasar mai ci yanzu General Macy Sall(na farar hula ya haddasa sanadiyar soke batun zabe da aka yi. Ana zargin Salla da samun goyon bayan shugaban 'Yansanda da na Sojojin kasar da mara masa baya akan haka, lamarin da 'yan kasar suka ki amincewa da shi

Post a Comment

Previous Post Next Post