Hajj 2023 - GOVERNOR RADDA DESERVES PRAISE - ED Kuki

Hajj 2023 - GOVERNOR RADDA DESERVES PRAISE - ED Kuki
By Kabir Ahmed S/Kuka 
مرحبا cvvv رىمcn NB ورى ةوةةىةةةةةةىةىى. ءرربررةوةةوووةة زIn view of SATAR XALIBAN JAMI'A NA NEMAN ZAMA RUWAN DARE  Daga Ahmed Kabir S/Kuka, Katsina
Baya ga tare hanyoyi da kai samamen cikin qauyuka da qananan garuwa, yanzu 'yan bindigar daji dake aiwatar da wancan ta'addancin inda suke xauke mutane don yin garkuwa don neman kuxin fansa, al'amarin kullum sai canza salo yake yi. Maharan sun sake yo waiwaye a wajen satar xalibai musamman a jami'o'i inda suka fi mayar da hankalin a wajen satar xalibai mata. Lamarin ya fara zama tamkar ruwan dare domin ko a daren litinin da ta wuce wasu gungun 'yan bindigar dajin masu garkuwa da mutane sun shiga Dutsinma a inda suka sace wasu xalibai mata su biyar waxanda har ya zuwa rubuta wannan rahoton babu wani labari akan su.
Satar xaliban ta qara sanya xaliban da iyayen su a cikin wani hali na rashin tabbas ga tsaron rai ko lafiyar xaliban dake karatu a ire-iren waxannan manyan makarantu waxanda ake kyautata samar da tsaro. Wani mahaifi da ya nemi a sakaya sunan shi yace, "yanzu ace ana zuwa har cikin jami'o'i ana xaukar xalibai ai abin sai ace ya wuce munsharrin ya kai munhalaka. A kashe, a sace kuma sannan a riqa shigo da wasu dabarun kariya daga wuraren da ya kamata ace sun tsaye tsayin daka don kawo qarshen lamarin amma abin sai kaji shiru shike nan an wuce da wannan batun. Shin ana son hana yaran mu karatun ne ko kuwa so ake su ma su shiga dajin? Kazalika, shi ma wani mazaunin garin na Dustinma inda lamarin ya faru bayan ya nuna takaicin shi akan hakan ya kuma koka da cewa, rashin tsari da kuma xaukar matakan da suka dace a wajen tsaro yana taimakawa a wajen faruwar irin wannan. "Yanzu su waxannan xaliban da aka xauke, a wajen makaranta suke da masabki ba cikin makaranta ba, to amma tunda makaranta ta san da zaman irin waxannan ai ya kamata a riqa basu tsaro tunda inda zasu zauna acikin makarantar babu shi ko ya yi kaxan. Sannan yanzu suke cikin jarabawa, amma wani abin ban tsaro sai xaliban sun tafi can inda ake gina matsugunnin makarantar na din din din wai can zasu rubuta jarabawar, kuma wajen nan kowa ya sani daji ne, amma kuma nan cikin gari suke xaukar darasin. Shi wace hikima ce ta tura su can dajin kuma wajen da kowa ya sani hanyar varayin nan ce. Gaskiya akwai gyara sosai akan wannan lamari. Su yanzu xaliban da aka sace, har yanzu bamu ji wani batu daga wajen su ba".
Shi kuwa wani xalibi mai suna Sanusi wanda yace shi ma a wajen makaranta yake da xaki, ya nuna kaxuwa sosai akan wannan lamari. "Nasan makaranta ta ja kunnen xalibai akan cewa mu dai na yawo daga bakin qarfe 10 na dare, amma wani lokacin dole take sawa ka fito. Su kuma waxannan ai cikin dare aka same su inda suke. Gaskiya, ina ganin daqyar in zan sake dawowa nan in na koma gida. Sai fa in naji anyi gyara. Amma ina amfanin yin karatun babu tsaro? Kullum in zamu wajen jarabawa gaban mu na faxuwa saboda bamu san abin da zai faru da mu acan ba. Sannan kuma ga abin da ke faruwa anan. Da wane mutun zai ji?
A sashen jami'an tsaro kuwa, rundunar 'yansandan Jahar Katsina ta ce ta kama wani da take zargi da hannun shi a wajen sace waxannan xalibai. Kakakin rundunar ASP Abubakar Sadiq Aliyu ya ce, tabbas an sace waxannan xalibai mata su biyar kuma jami'an su sun duqufa wajen ganin sun ceto su, sannan sun kama wani da suke zargi da hannun shi wajen satar su kuma yana taimakawa wajen gano inda suke ta hanyar bayanan da yake ba jami'an a wajen binciken da suke yi. , the Katsina State Government under His Excellency Governor Malam Umar has made a plan  so that the people of the State do not face any major problems.  As the Executive Director of the Katsina State Pilgrim Welfare Bo. ard, Alhaji Sulemain Nuhu Kuki, told ASKGLOC NEWS Reporter in an interview, "we continue to talk to each other whenever the need arise or we hear something new comes up during the operations, or whenever I ask for approval from the government for some important issues, His Excellency the Governor will accept it without delay. As the Governor Malam Dikko Umar Radda often emphasizes that he will not play with this act of worship and any other matter related to religion.  .
 "Another example that I will give here is that when we arrived in Makkah, we found that the place where we used to take as our office, the Saudi Authority demolished the area. So to deal with this problem of the office,since God saw that what was in his heart was good he just approved some amount of money to solve the issues but later, we finally returned the money to government because we found a solution to the situation. And everyone who went to Hajj 2023 saw the problems that were faced  during Mina's tenure, there is a shortage of food and accommodation and other facilities. It is not the responsibility of the state government here to take care, but we in Katsina state only faced these two problems in one day because the Governor experienced this problem and saw it with his own eyes since every year he went there even this year.  He immediately told me how to do and it will be done and God in his power, we become a model for other states.
The Executive Director Kuki went on saying that all the pilgrims from Katsina State stayed in Makkah for about 40 days or more witnessed what Governor Radda did.
 "Then another thing that impressed all the pilgrims of Katsina State was the 300 Saudi Riyal he gave to each pilgrim of the State as a gift to eased some financial matters they face since the operations has come to an end. I am assuring you that only Katsina State gave these huge amounts of money. You journalists have heard how other states have gave 50 riyals to their pilgrims. And here in the state we even had to refund the money of about 40 people who were not able to go for Hajj due to some reasons.  The amount given is not a small amount of money. Three hundred Saudi Riyals when you multiplied times over 4 thousand pilgrims what do you think? 
 Alhaji Suleiman said, their position as the leaders of the official pilgrims of the state apart from praise and thanks, there is nothing they can do for this government of Malam Umar Radda. For another development even more importantly that we received an award of "Best in Coordination/Response of pilgrims service" and also in terms of effort, awareness and support for the pilgrims", Kuki said.

Post a Comment

Previous Post Next Post