BA ZA A YI AMFANI DA SOJOJIN NAJERIYA A WAJEN KAIWA NIJER HARI BA

BA ZA A YI AMFANI DA SOJOJIN NAJERIYA A WAJEN KAIWA NIJER HARI BA
Majalisar dokokin Najeriya ta Æ™i amincewa da yin amfani da sojojin Najeriya a wajen kaiwa Nijer hari ba kamar yadda kungiyar ECOWAS take kokarin yi don murkushe sojojin da suka yi juyin mulkin da suka yi. 
Majalisar dokokin taki amincewa da wannan bukata da shugaba Tinubu ya mika mata don neman amincewar ta, wanda kuma shine shugaban kungiyar ta ECOWAS 

Post a Comment

Previous Post Next Post