Da dumi dumi - GA ALAMU JIRGIN FARKO NA MAHAJJATAN JAHAR KATSINA YA FARA SABKA A RANAR TALATA 11 GA YULI

Da dumi dumi - GA ALAMU JIRGIN FARKO NA MAHAJJATAN JAHAR KATSINA YA FARA SABKA A RANAR TALATA 11 GA YULI
Kamar yadda wasu bayanai ke fitowa daga bakunan masu ruwa da tsaki akan aikin Hajjin 2023 na Jahar Katsina akwai alamun fara kawo mahajjatan Jahar Katsina gida a ranar Talata 11 ga watan Yuli 2023 ba 10 ga watan ba kamar yadda ake yayatawa ba.
Ana sa ran jirgin Max Air zai fara kawo mahajjatan duk da ba'a fadi hakikanin lokacin da zai sabka ba. Akwai karin bayani na nan tafe. 

Post a Comment

Previous Post Next Post