ANA CEWA "BAYAN SALLA" ME HAKAN KE NUFI?

ANA CEWA "BAYAN SALLA" ME HAKAN KE NUFI?

Shekaru aru-aru Bahaushe na yin amfani da wannan kalma ta "Bayan salla", shin wai menene ma'anar wannan kalma. Akwai wani lokaci ko yanayi ne da ake shiga dake dauke da wannan suna?
Muna sauraren ra'ayin ku akan wannan kalma

Post a Comment

Previous Post Next Post