Da dumi-dumi ZA'A FARA KWASAR MANIYATAN JAHAR KATSINA A RANAR 29 - 14 GA WATAN GOBE

Hukumar Jin dadin Alhazai ta jahar Katsina ta sanar da cewa za'a fara kwasar maniyatan jahar a ƙalla kusan dubu 5 zuwa ƙasa mai tsarki daga ranar 29 ga wannan wata, a gama daukar su a ranar 14 ga watan gobe na Yuni

Post a Comment

Previous Post Next Post