Da dumi dumi - GWAMNA RADDA YA ROSA MUKAMAN SIYASA A JAHAR KATSINA

Da dumi dumi - GWAMNA RADDA YA ROSA MUKAMAN SIYASA A JAHAR KATSINA
Daga Kabir Ahmed S/Kuka, Katsina 
Gwamnan Jahar Malam(Dr.) Umar Radda ya rosa duk wasu muƙaman siyasar da tsohon Gwamnan Jahar Aminu Masari ya nada in banda na hukumar jin dadin Alhazai ta jahar wadda zata cigaba da aiki a matsayin kwamiti don ci gaba da gudanar da aiyukan Hajjin na wannan shekara.
Kamar yadda Sakataren gwamnatin Jahar (Arc.) Ahmed Musa Dangiwa ya sanar, rushewar ta fara aiki nan take daga wannan rana ta Talata 30 ga watan Mayu, 2023 

Post a Comment

Previous Post Next Post