Da dumi dumi - DIKKO RADDA NA APC YA CINYE ZABEN KUJERAR GWAMNA A JAHAR KATSINA

Da dumi dumi - DIKKO RADDA NA APC YA CINYE ZABEN KUJERAR GWAMNA A JAHAR KATSINA 

 Daga Kabir Ahmed S/Kuka, Katsina

Hukumar zabe mai zaman kanta INEC a Jahar Katsina ta bayar da sanarwa cewa ÆŠantakarar kujerar Gwamna a karkashin tutar jam'iyar APC Dokta Dikko Umar Radda shi ne wanda ya cinye zaben kujerar wanda aka yi a ranar 18 ga watan Maris 2023 da yawan kuri'u 859,870 inda ya kayar da abokin takarar shi Sanata Yakubu Lado ÆŠanmarke na jam'iyar PDP wanda ya samu kuri'u 472,464 kamar yadda jami'in zaben Farfesa Ma'azu Abubakar Gusau ya sanar a daren nan na lahadi bayan tattara sakamakon zaben 

Post a Comment

Previous Post Next Post