LABARAI ACIKIN HOTUNA YADDA AKE JEFA KURI'U A JAHAR KATSINA

LABARAI ACIKIN HOTUNA YADDA AKE JEFA KURI'U A JAHAR KATSINA

Daga Kabir Ahmed S/Kuka, Katsina 

Gwamna Masari na jiran tantace shi don jefa kuri'a a garin Masari. 
Sauran sassan da ake jefa kuri'a acikin gari da wasu yankunan jahar ta Katsina kamar yadda wakilinmu ya kalato mana. 

Post a Comment

Previous Post Next Post