2022: MATSALAR TSARO DA TA TATTALIN ARZIKI WACE KE BA ZA'A MANTA BA

2022: MATSALAR TSARO DA TA TATTALIN ARZIKI, WACE KE BA ZA'A MANTA BA

A shekarar 2022 Æ™asashe musamman na Afirka sun fuskanci abubuwa iri-iri na matsaloli, ba ma kamar Æ™asashen Afirka ta Yamma. Daga cikin irin matsalolin da suka yi masu katutu sun haÉ—a da matsalar tsaro da kuma ta tattalin arziki. 
Ƙasashe irin su Nijer, Burkina Faso da sauran su, uwa uba Najeriya sun fi kowa gani da kuma fuskantar waɗannan manyan matsalolin da aka ambata.
Shin daga cikin su, wace matsalar ce ke ba za'a manta da ita ba? Me yasa ke ba za'a manta da ita matsalar ba? 

Post a Comment

Previous Post Next Post