Wata sabuwa - ZA A FARA SAURAREN KARAR DA AKA YI2A TSOHON SHUGABAN PDP NA JAHAR KATSINA A KOTU

Wata sabuwa - ZA A FARA SAURAREN ƘARAR DA AKA YIWA TSOHON SHUGAN PDP NA JAHAR A KOTU

Za a fara sauraren Shari ar da Nazifi MB Mashi ya shigar akan karar Alhaji salisu Yusufu majigiri a 15 ga watan Janairu 2023 idan Allah ya kaimu. 
A cikin ƙarar da Nazifi yayi a babbar kotun tarayya dake katsina,yana neman a kwace takarar da Salisu Yusuf Majigiri a bashi.
Kamar yadda wakilin jaridar Taskar Labarai ya ruwaito, mai Æ™arar na koken Majigiri, ya amshi takarar kujerar Dan majalisar tarayya mai wakiltar mashi da Dutsi a wani sabon zaben fitar da Dan takara da jam iyyar PDP tayi a karamar hukumar Dutsi. Ya Æ™ara da cewa, a sabon zaben  da aka yi Majigiri shi kadai ya shiga takarar ba tare da sauran yan takara guda uku ba cikin su har da shi mai koken Nazifi MB Mashi

Post a Comment

Previous Post Next Post