Da dumi-dumi ALLAH YA YIWA ƘANAN DAHIRU MANGAL RASUWA

Da dumi-dumi  ALLAH YA YIWA ƘANAN DAHIRU MANGAL RASUWA
A safiyar yau juma'a ne Allah ya yiwa Alhaji Bishir Dahiru Mangal rasuwa. Marigayin ƙane ne ga Hamshakin dan kasuwar nan na Katsina Alhaji Dahiru Mangal. Marigayin ya rasu ya bar mata da yara, ya kuma rasu a wata asibiti a garin Abuja bayan fama da rashin lafiya. Allah ya jikan shi amin. 

Post a Comment

Previous Post Next Post