Da dumi dumi SARKIN DOSSO MAI SHEKARU 100 YA RASU

Da dumi dumi SARKIN DOSSO MAI SHEKARU 100 YA RASU
Daga Kabir Ahmed S/Kuka 
Allah ya yiwa Sarkin Dosso dake Jamhuriyar Nijer mai suna Alhaji Danda Saeidu Jarmakwai rasuwa.  Sarkin mai shekaru 100 a bisa doron Æ™asa ya bar duniya inda ya bar 'ya'ya da jikoki masu yawa.
Marigayin shine sarki mafi tsufa daga cikin sarakunan gargajiya dake ƙasar ta Nijar

Post a Comment

Previous Post Next Post