Da dumi dumi NSCDC SUN BA GWAMNA MASARI KYAUTA

Da dumi dumi NSCDC SUN BA GWAMNA MASARI KYAUTA
Daga Kabir Ahmed S/Kuka
Rundunar tsaro ta farin kaya NSCDC wadda ake kira da 'Yan Sibil difensi sun baiyawa Gwamna Masari kyauta don jin daÉ—i da nuna farin cikin rundunar akan irin yadda Gwamnan ke tallafawa sashen rundunar dake Jahar Katsina. 
Babban Kwamandan rundunar CG Dokta Ahmad Abubakar Audi(mni) ya ba Gwaman wannan kyautar lamba a Babban ofishin rundunar dake Abuja a yammacin wannan laraba yayin da Gwamnan ya ziyarce shi don taya shi murnar samun wannan matsayi.
Shi dai Babban Kwamandan ya taÉ“a riÆ™e makarantar horas da jami'an rundunar dake cikin garin Katsina 

Post a Comment

Previous Post Next Post