'YAN BINDIGA NA ARON TAKALMAN KARE A KATSINA

'YAN BINDIGA NA TSEREWA
Labarin dake shigowa yanzun nan na cewa 'yan ta'addan dake tattaruwa a dajin Barawa don aiwatar da mugun aikin su, yanzu haka sun ari takalman Kare kowa na ta kan shi. Ance har baburansu wasu suka bari. Gamayyar jami'an tsaro ne da ta shiga yankin ta furgade su. Jama'ar dake yankin sunce lallai sun ga wasu suna yin sanÉ—o suna shiga duhun daji suna arcewa. 

Post a Comment

Previous Post Next Post