YA FASSARA ALƘUR'ANI ZUWA HARSHEN KOREA

YA FASSARA ALƘUR'ANI ZUWA HARSHEN KOREA  
Daga Kabir Ahmed S/Kuka 

Dokta Hamid Choi Young malami ne mai himma sosai ɗan ƙasar Korea, ya yi karatu a jami'ar Hankuk da kuma jami'ar Musulunci ta Madina, da jami'ar Omdurman ta Sudan, ya yi ƙoƙari sosai wajen yaɗa musulunci a tsibirin Korea, ya rubuta Tarjamar farko ta Alkur'ani zuwa yaren Korea, hakanan ya fassara littafai kimanin 30 zuwa wannan yare, ya kuma wallafa littatafai 15 game da musulunci duk acikin wannan harshe na Korea don ganin musulunci ya yaɗu a ƙasar. 

Post a Comment

Previous Post Next Post